Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatarwa ‘yan Najeriya cewa ba zai huta ba har sai sun samu sauki duba da irin kalubalen tsaro da tsadar rayuwa da kasar ke fuskanta.

Mene ra’ayinku Kan wannan batu? Ajiyemana sakonninku a comment

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started