Bilkisu, wadda akafi sani da arewa queen, tace “Akwai inda aka ce muku Dandalin Murtala na Musulmi ne kaɗai su yi yadda suke so a ciki„?

Kundamu mutane da surutu Dan ansanyawa masallaci haraji
Filin kadarar Gwamnatin Jihar Kaduna ne dake ƙarƙashin Hukumar kula da kasuwanni ta Jihar, saboda haka dole ne duk wanda ke bukatar amfani da filin ya biya gwamnati!
An kashe maƙudan kuɗaɗe wajen ƙawata wurin da inganta shi, kuna tunanin wannan aikin zai tafi haka ne ba tare da samun kulawar da ta dace ba!
✍️Arewa Queen
Leave a comment