Shugaba Buhari Ya Yi Tattaki A Kasa Zuwa Gida Bayan Kammala Sallar Idi.

A yaune shugaba Buhari ya gudanar da sallar idi a mahaifarshi ta Daura, inda shugaban ya yi tattaki a kasa domin gaisawa da jama’a har zuwa gida.

Daga Sani BelloBature

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started