Wata budurwa, Onyebuchi, ya ba da gudummawa ga dan takarar shugaban kasa, Peter Obi. Onyebuchi, wandda ta ci karo da OBI a kan titi a Enugu, a cewarta“nayi addu’a game da gudummawar da nakeson bayar wa GA mutum mai tawali’u”. “Kuma a yau Allah ya amsa addu’ata kamar yadda na ji cewa Peter Obi yana cikin rediyon. Na gode wa Allah domin amsar addu’ata.” Obi ya amshi ambulaf din kuma yayi alkawarin kiran ta kafin shigarsa mota.h

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started