Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa karya ake masa kan batun cewa ya fice daga APC. Ya nesanta kansa da wata takardar da aka ce an rubuta daga ofishinsa zuwa ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da yake neman izinin yin murabus daga jam’iyyar APC. Ta’addanci: Buhari Ya Jinjina Wa Nasarorin Da Sojojin Nijeriya Ke Samu Takardar mai kwanan watan Yuni, ranar 24, shekara ta 2022, mai lamba SH/VP/605/2./0 an nuna cewa, matsin lamba daga iyalai da abokai ne ya sanya Osibanjo fita daga APC….

Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa karya ake masa kan batun cewa ya fice daga APC. Ya nesanta kansa da wata takardar da aka ce an rubuta daga ofishinsa zuwa ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da yake neman izinin yin murabus daga jam’iyyar APC. Ta’addanci: Buhari Ya Jinjina Wa Nasarorin Da Sojojin Nijeriya Ke Samu Takardar mai kwanan watan Yuni, ranar 24, shekara ta 2022, mai lamba SH/VP/605/2./0 an nuna cewa, matsin lamba daga iyalai da abokai ne ya sanya Osibanjo fita daga apc.

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started