Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar NNPP rabiu musa kwankwaso ya zabi Pastor Bishop Isaac Idahosa shine zai Yi wa Kwankwaso mataimaki…

Bishop ne ya fito daga jihar Edo yankin Kudu-maso-Kudu, ƙwararren Injiniya mashahurin malamin Christian ne mai bishara a Najeriya.

Anan wasu ne daga cikin hotunan sa a lokacin da yake gudanar da wa’azi ga Al’umma…

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started