Shugaba Buhari ya bada wannan umurni ne a yayin bikin yaye hafsoshin soji 247 a garin Jaji dake jihar Kaduna da suka halarci kwas na 44.

Ya ce shekaru 12 da suka wuce sun kasance cike da kalubale, ganin barazanar tsaro iri iri da suka addabi kasar.

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started