
Farfesa VN Parthiban kenan ɗan kasar Indiya mai shekaru 61 a duniya shi ne mutumin da ya fi kowa yawan kwalin digiri a duniya.
Ya yi digiri 145 akan fannoni daban-daban na ilimi, yana ɗaya daga cikin waɗanda suka fi ilimi a duniya kamar yadda bincike ya nuna.
Yana koyar da darussa sama da 100 a kwalejoji daban-daban a kasar Indiya.
Daga Mutawakkil Gambo Doko
Leave a comment