

Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) Sun Hana Gudanar Da Lakcar Da Aka Shirya A Masallacin Usman Bin Affan Da Ke Birnin Kano
Rahotanni sun bayyana cewar Jamian Hukumar DSS sun Dakatar da wani taron lacca da aka shirya gudanarwa a masallacin Jumaa na gadon kaya, da magribar Asabar din nan a masallacin Usman Bn Affan.
wannan dai ya biyo bayan takardun korafi da mabiya malamin nan Abduljabbar Nasiru Kabara, suka aike ga Hukumar kai tsaye cewar, wadanda suka shirya taron sun tasamma sukar su ne kai tsaye.
MAJIYA Premier Radio
Leave a comment