Tshohon kwamishinan na ganduje ya wallafa a shafinsa cewar
SANARWA: Ina ta samun sakonni da posters Kan tattaunawa da Labour party Kan Shiga Jamiyyar da yin takara…..
Bahaushe yace Fata Nagari lamiri….don Haka Muna godiya.
Amma…Ina Kira ga Dukkan Alummar Jahar Kano, masoya da magoya baya da su Kara hakuri har sai an cinma matsaya a kan wannan batun….tunda Alummma da Jahar Kano muke kokarin yiwa bawai kanmu Kawai ba….
©TRI hausa

Leave a comment