

An tsinci gawar wani jariri da aka yasar a bayan Skyline University dake birnin Kano kusa da offishin Hukumar Kiyaye Afkuwar Haɗura ta ƙasa Road Safety.
Zamu kawo Muku cikekken Rahoton nan gaba cikin shirye-shiryenmu.
Khalid Yusuf makwarari
Daga rahma tv
Leave a comment