EFCC za ta gurfanar da tsohon Akanta Janar a ranar Juma’a.
A ranar Juma’a ne Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa (EFCC) za ta gurfanar da tsohon Akanta Janar na Tarayya Ahmed Idris a gaban Mai Shari’a A.O. Adeyemi Ajayi na babbar kotun birnin tarayya Abuja.

Leave a comment