Muna dakon ra’ayoyin al’ummar kano domin jin wanda yake zabinsu a kakar zaben dake tafe, tsakanin dan takarar APC Nasiru yusuf gawuna, dakuma na , NNPP abba kabir yusuf, dakuma na PDP, sadiq Aminu wali, saikuma na malam ibrahim khalil . muna dakon sakonnnin ku

Leave a comment