Ministan yada labarai a Najeriya Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana barazanar sace shugaban kasa Muhammadu Buhari da ‘yan ta’ada suka yi a matsayin abin dariya.
Idan za a iya tunawa, ‘yan ta’adan sun fitar da wani bidiyon, idan suka yi barazanar yin garkuwa da Buhari da Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna tare da kashe su.

Leave a comment