
Gwamna el-rufa’i ya gargadin ‘yan nigeria dasuji tsoron Allah, suji tsoron shaiɗan,Suji tsoron Ɗan PDP” – Gargaɗin El-Rufai ga ƴan Kaduna da ƴan Najeriya
” Idan kuka bari PDP ta dawo, dama tana cikin tsananin yunwa na shekara 8, ba baitil mali ba har gidajen ku za su rika bi suna wafce muku abinda kuka tara”
Leave a comment