
Sarkin Daura ya sake yin wuff da budurwa ‘yar shekara 22, hotunansu sun bayyyana.
Sarkin Daura, Alhaji Dr Umar Faruk mai shekaru 91 ya kara yin wuff da budurwa danya shakaf mai shekaru 22.
Kamar yadda aka tattaro, an daura auren ne ba tare da wasu manyan shagulgula ba a makon da ya gabata.
Tuni dai amarya Aisha Gona Safana ta tare a dakinta inda ta tabbata sabuwar gimbiya kuma amaryar tsohon basaraken.
Wane Fata za ku yi masa?
Leave a comment