
Yan Boko Haram sunkai Farmaki Hedikwatar Yan Sanda ta (Zone1) dake Kano.
Jaridar daily nigerian ta rawaito Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun yi harbin kan mai uwa da wabi a hedikwatar ‘yan sanda ta Zone 1 da ke kan titin BUK a Kano.
A cewar majiyoyin tsaro, ‘yan ta’addan sun zo ne a cikin Abun Hawa guda uku da misalin karfe 12:30 na ranar Juma’a inda suka yi harbi da yawa a ginin sannan suka wuce
Majiyar ta ce ana kara karfafa tsaro a kewayen hedikwatar domin dakile yiwuwar kai hare-hare daga ‘yan ta’addar.
Leave a comment