Aminu Auwal saminu
Shugabannin bangaren marassa rinjaye a Majalisar Wakilai ta Najeriya sun bi sahun takwarorin su na Majalisar Dattawa, wajen bai wa Shugaba Muhammadu Buhari wa’adin mako 6 na ya magance matsalar tsaro ko kuma su tsige shi.

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."
~ Rogers Hornsby
Leave a comment