
Ministan Shari’an Najeriya Abubakar Malami, SAN na gab da bude jami’a mai zaman kanta a jihar Kebbi mai suna RAYHAAN University baya ga Rayhaan Radio, Rayhaan Hotels, Azbir Hotel da Arena da ya bude a jihar. Jami’ar ita ce za ta zamto ta farko a jihar mai zaman kanta.
Leave a comment