Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU ta kara yajin aiki da ta fara watanni biyar da suka gabata da wasu makonni hudu.

Idan zaa iya tunawa; malaman da ke yajin aikin sun rufe jami’o’in gwamnati ne a ranar 14 ga Fabrairu, 2022, biyo bayan gazawar gwamnatin tarayya wajen aiwatar da yarjejeniyar aiki (MoA) da bangarorin biyu suka shigar a shekarar 2020.
Leave a comment