Mun ba Shugaba Buhari sa’o’i 48 ya janye barazanar sanya takunkumi da gwamnatinsa ke yi wa BBC da jaridar Daily Trust kan yada bidiyon ‘yan bindiga in ji kungiyar SERAP mai fafutukar samar da shugabanci nagari a Najeriya.

Shin irin wannan barazanar ta gwamnatin Buhari kan kafafen yada labarai, kyautata tsaron kasa ne ko kokarin rufe zahirin abin da ke faruwa?

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started