
Ministan sadarwar Najeriya Professor Isah Ali Pantami, ya nuna rashin gamsuwa da karin kudin kiran waya da na sakon ‘tes‘ a kasar.
A cewar Minista Pantami abin da ya fi dacewa shi ne gwamnati da sauran masu hannu a harkar sadarwa su tallafa wa sashen ne, amma ba dora masa wani nauyi na haraji ba. Ina ra’ayinku?
Leave a comment