





Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a lokacin da ya kai ziyara har gonaki goma na talakawan jihar sa a ƙananan hukumomi huɗu, inda ya tattauna da su on jin matsalalolin da suke son gwamnati ta taimaka musu wurin magancewa.
Tambaya: Shin gwamnan jihar ku ya taba ziyarartar wasu daga cikin gonakin talakawan jihar sa domin jin matsalolin su daga bakunan su? Ko dai a kafafen yaɗa labarai kawai ya ke jin ƙorafe-ƙorafen su?
Leave a comment