Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya bai wa Nijar kyautar wasu motocin alfarma da darajarsu ta haura Naira biliyan daya, bayan da Nijar din ta nemi taimakon wadannan motocin don tsare kasar daga hare-haren ta’addanci.

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started