Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC prof mahmud yakubu ya baiwa yan nigeria tabbacin hukumar zata gabatar da zabe mai inganci babu sani babu sabo.

Yakubu, ya bayyana hakan a yayin ganawarsa da yan jaridu, inda yace hukumar ta INEC ba jam’iyyar siyasa bace,don haka zasu gudanar da zabe mai inganci tareda bawa wanda yaci zabe zabensa.

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started