Tsohon sarkin kano kuma tsoho gwamnan babban bankin kasa CBN muhammad sunusi nabiyu yace Ban Taɓa Baƙin Ciki Ko Nadama Don An Cire Ni Daga Sarkin Kano Ba, Cewar Muhammadu Sanusi II

“Na zama shugaba a bankin UBA da First Bank, na zama gwamnan babban bankin Nigeriya, na zama Sarkin Kano, na zama Khalifan Tijjaniyya, idan har nayi baƙin ciki ban kasance mai godiya ba, domin wasu dama ɗaya suke neman cikin damammakin dana samu, amma basu samu ba.” Inji Sanusi II

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started