A wani bincike da masana suka gudanar ya nuna cewar har kawo yanzu Kashi 90 bisa 100 na yan Najeriya suna matuƙar ƙaunar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Binciken ya ƙara da cewar, kimanin kaso 90 na Al’ummar Najeriya hoton Buhari ne a fuskar wayoyin hannun su, lamarin da yasa masu ƙididdigar suka bayyana Buhari a matsayin mutumin da akasarin ƴan Najeriya suke ƙauna.

Shin kun yadda da wannan binciken na masana ?

  • Madubi – H

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started