Shafin jaridar yanar gizo ta TRI Hausa na Neman ma’aikata na sakai wadanda zamuke aiki dasu a matsayin wakilanmu,, muna Neman maza 4 mata shida, sakamakon rashin ma’aikaciya mace kodaya damuke da.

Jihohin damuke nema shine Kano,kaduna,jigawa,katsina,sokoto,niger, jos, Abuja.

Abubuwan da ake bukata ga duk meson aiki damu.
1.dole yazama kana/kina jin Hausa dakuma iya rubuta hausa
2.ka/kin iya amfani da yanar gizo dakuma shafukan Sada zumunta.
3.akalla ace kanada/kinada kwarewa Kokuma sha’awar aikin jarida

4.Aikine na sakai ba biyanka/ki za’akeyiba.

Ganduk wanda yayarda da wadannan Abubuwan kuma yakeda bukatar aikin, ya tuntubemu shafinmu na facebook @TRI Hausa

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started