An gindayawa shekarau sharuɗɗa biyar na sauya sheka zuwa PDP
Majalisar ta Shura ta gidan siyasar Malam Ibrahim Shekarau, ta gindaya sharudda guda 5 na sauya sheƙarsa zuwa jam’iyyar PDP. Sharuɗɗan sun kasance wani ɓangare na rahoton Shura ɗin da za ta gabatar wa Shekarau a yau Asabar . Jaridar DAILY NIGERIAN ce ta fallasa shirin Malam Shekarau na ficewa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP, … Continue reading An gindayawa shekarau sharuɗɗa biyar na sauya sheka zuwa PDP
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed