A wani taron masu ruwa da tsaki da malam ibrahim shekarau ya gudanar a yau domin bayyana matsayarsa kan batun ficewarsa daga jam’iyyar NNPP shekarau yace “Wallahi da mu zauna NNPP cikin rashin mutunci da zalunci, gara ma idan siyasar za mu daina mu daina in ji Ibrahim Shekarau

Leave a comment