Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanar da rufe kafafen watsa labarai guda huɗu a daren jiya Asabar saboda zargin sun da yin rahoton kai tsaye na ɗan takarar Gwamnan Jihar a ƙarƙashin jam’iyar PDP.

Kafafen watsa labaran da aka rufe sun hada da NTA, Pride FM Gusau, Gamji TV da kuma Al’umma FM.

Gwamnatin ta kuma bawa Kwamishinan ƴansandan Jihar umarni ya sa a kama duk wani jami’in kafafen watsa labaran da yaje domin yin aiki a gidajen da abin ya shafa.

Leave a comment

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started