daga Aminu Auwal saminu
Aisha Buhari ta janye karar da ta shigar da Aminu Muhammad, dalibin jami’ar FUD da ke Dutse
Lauyan Aminu Muhammad, C.K Agu ne ya tabbatar da janye ƙarar ga BBC Hausa.
danna wannan link din domin sauraron Tashar TRI Hausa: https://zeno.fm/radio/tri-hausa/

Leave a comment