
Yanzu haka Kwankwaso ya kafa Kwamitin mutane huɗu ƙarƙashin jagorancin Sanata Rufa’i Sani Hanga da Rt. Hon Kabir Alhassan Rurum da shugaban NNPP na Kano Hon. Umar Haruna Doguwa da kuma Hon. Sarki Aliyu Danjeji domin su je su yiwa Ado Doguwa gaisuwa a madadin Kwankwason.
kamar yadda freedom radio ta rawaito
Leave a comment