Yanzu haka Kwankwaso ya kafa Kwamitin mutane huɗu ƙarƙashin jagorancin Sanata Rufa’i Sani Hanga da Rt. Hon Kabir Alhassan Rurum da shugaban NNPP na Kano Hon. Umar Haruna Doguwa da kuma Hon. Sarki Aliyu Danjeji domin su je su yiwa Ado Doguwa gaisuwa a madadin Kwankwason.

kamar yadda freedom radio ta rawaito

One response to “Yanzu-Yanzu: Kwankwaso ya Amince a karbi alasan ado Doguwa a NNPP|TRI Hausa”

  1. Muhammad tukur Abdulkadir Avatar
    Muhammad tukur Abdulkadir

    Allah yadaidaitasu Kuma yasa tafiyar tasu tazamewa Al Umar kano Alkahairi dama kasa Baki daya

    Like

Leave a reply to Muhammad tukur Abdulkadir Cancel reply

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Design a site like this with WordPress.com
Get started